Welcome to FRI's Training resources

Dauko kayan aikin Farm Rediyo na shirye-shiryen rediyo dan sauya su da daidai amfanin ka

July 30, 2021

Akwai bayanai da labarai masu dimbun yawa kala-kala da zaka samu a rubuce, da yanar gizo, da gidan telebijin, da fina-finai da sauran abubuwan yada labarai. Wasu daka cikin bayanan da labararuka ana iya amfani dasu wurin kera shirye-shiryen rediyo masu muhimanci, da nishadantarwa da kuma fadakarwa.

Bincika

Tsara nau'ikan

Tata

Mun horar da fiye da gidajen rediyo 1000 a kasashen afrika Kaima zaka iya zama abokin hulda mu domin samun wanan alfanu.