Dauko kayan aikin Farm Rediyo na shirye-shiryen rediyo dan sauya su da daidai amfanin ka
Akwai bayanai da labarai masu dimbun yawa kala-kala da zaka samu a rubuce, da yanar gizo, da gidan telebijin, da fina-finai da sauran abubuwan yada labarai. Wasu daka cikin bayanan da labararuka ana iya amfani dasu wurin kera shirye-shiryen rediyo masu muhimanci, da nishadantarwa da kuma fadakarwa.
Kara karantawaAmfani da kaidojin VOICE dan inganta shiryen-shiryen manoma
Wanan shirin na “yadda maigabatarwa zaiyi” ya bayyana wasu kaidojin da zasu taimaka maka wurin kirkira da kuma nazari akai-akai, na shirye-shiryen manoma.
Kara karantawaYanda za’a samo kudin shigowa dan daukar nauyin shirin noma
Yana tabbatar da cewa gidajen radio suna da kudin da zasu bawa manoma dama su bayana ra’ayin su da bukatun su a yada kowa yaji.
Kara karantawaKaidojin Aikin Jarida na F.A.I.R. domin masu Shirye-Shiryen Manoma
Masu yada labarai zasu amfanar da masu sauraron su kwarai da gaske, a yayin da su ke kawo bayanai na kwarai akan muhimman batutuwa a shirye shiryen su, kamar su; lokacin da ya kamata ayi shuka ko kuma yada za a hada takin zamani ko kuma wanda ya kamata a kira alokacin da ake neman taimakon gagawa.
Kara karantawaTattaunawa da Kwararru: Nagartattun ayyuka domin masu gabatarwa da kwararru
Tattaunawa da kwararru kan taimaka sosai ga shirinka na radiyo akan manoma. Ta kan bawa masu sauraronka bayanan da za su dogara da su daga tushe na gaskiya. Kuma kada ku manta – wasu daga cikin manoman su ma kwararru ne.
Kara karantawaYanda Zaka gamsar da Mata Manoma sosai
Saboda haka mata na da mahimmanci wurin rayuwa da cigaban iyali manoma. Haka shiyasa shirin gidajen radio wanda ya kamata su gamsar da kananan manoma ya dace su gamsar da bukatun manoma mata da manoma maza suma.
Kara karantawaBincika
Tsara nau'ikan
Tata