Posts Tagged ‘Farm Radio Standards’
Amfani da kaidojin VOICE dan inganta shiryen-shiryen manoma
Wanan shirin na “yadda maigabatarwa zaiyi” ya bayyana wasu kaidojin da zasu taimaka maka wurin kirkira da kuma nazari akai-akai, na shirye-shiryen manoma.
Read MoreKaidojin Aikin Jarida na F.A.I.R. domin masu Shirye-Shiryen Manoma
Masu yada labarai zasu amfanar da masu sauraron su kwarai da gaske, a yayin da su ke kawo bayanai na kwarai akan muhimman batutuwa a shirye shiryen su, kamar su; lokacin da ya kamata ayi shuka ko kuma yada za a hada takin zamani ko kuma wanda ya kamata a kira alokacin da ake neman taimakon gagawa.
Read MoreYanda Zaka gamsar da Mata Manoma sosai
Saboda haka mata na da mahimmanci wurin rayuwa da cigaban iyali manoma. Haka shiyasa shirin gidajen radio wanda ya kamata su gamsar da kananan manoma ya dace su gamsar da bukatun manoma mata da manoma maza suma.
Read More