Masu yada labarai zasu amfanar da masu sauraron su kwarai da gaske, a yayin da su ke kawo bayanai na kwarai akan muhimman batutuwa a shirye shiryen su, kamar su; lokacin da ya kamata ayi shuka ko kuma yada za a hada takin zamani ko kuma wanda ya kamata a kira alokacin da ake neman taimakon gagawa.

Read More